Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Matsalolin da aikin hakar Zinare ke haddasawa muhalli

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon yau, ya duba irin matsalolin gurbatar muhallin da ake cin karo da su sakamakon hakar ma'adanai, bayan da aka gano Zinare a yankin Kwandago na yankin Dan Isa da ke Jihar Maradia a Jamhuriyar Nijar.

Masu aikin hakar Zinare a yankin Kwangado dake karamar hukumar Dan Isa a jihar Maradi, Jamhuriyar Nijar.
Masu aikin hakar Zinare a yankin Kwangado dake karamar hukumar Dan Isa a jihar Maradi, Jamhuriyar Nijar. © RFI Hausa/Salissou Isa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.