Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Illolin rashin bin ka'ida wajen amfani da magunguna yayin adana amfanin gona

Wallafawa ranar:

Shirin a wannan mako ya tattauna da masana da sauran masu ruwa da tsaki akan tasirin sinadaran da ake amfani da su a wajen noma da kuma adana amfanin gona, wadanda a wasu lokutan ke illata dan Adam.

Wasu daga cikin ire-iren magungunan kashe kwari da ake amfani dasu wajen baiwa shuka kariya ko kuma adana amfanin gona.
Wasu daga cikin ire-iren magungunan kashe kwari da ake amfani dasu wajen baiwa shuka kariya ko kuma adana amfanin gona. Ruben Bossendju
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.