Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Yankin Sahel na fuskantar matsalolin gurbatar muhalli dake shafar al'umma

Wallafawa ranar:

Shirin Muhalli a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya yada zango ne yankin Sahel, inda da dama daga cikin kasashen yankin ke fama da tarin matsalolin dake tagayyara muhalli, kalubalen da kai tsaye ke shafar al'ummominsu.

Ledodi dake mamaye tekuna, na haifar da canjin yanayi.
Ledodi dake mamaye tekuna, na haifar da canjin yanayi. AP - Darko Vojinovic
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.