Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Tsadar takin zamani na barazana ga yiwuwar fuskantar karancin abinci a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Nasiru Sani a wannan mako ya mayar da hankali kan yanayin Damuna a jamhuriyyar Nijar musamman a jihar Maradi inda mahukunta suka fara bayar da kyautar takin zamani la'akari da tsadar takin wanda ke barazana ga yiwuwar fuskantar karancin cimaka a kasar.

Kasashe da dama na fuskantar karanci ko kuma tsadar takin zamanin wanda ke da nasaba da yakin Rasha a Ukraine.
Kasashe da dama na fuskantar karanci ko kuma tsadar takin zamanin wanda ke da nasaba da yakin Rasha a Ukraine. © CC0 Pixabay/Samuel Faber
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.