Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Illar da aikin tonon Zinariya ya yi wa Muhalli a garin Kwandago na yankin Dan Isa a Maradi

Wallafawa ranar:

A yau shirin zai duba illar da aikin tonon Zinariya ya yi wa Muhalli a garin Kwandago na yankin Dan Isa a Jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, tun bayan da aka gano arzikin na karkashin kasa a yankin watanni 6 da suka gabata.

Wasu daga cikin masu aikin hakko zinare
Wasu daga cikin masu aikin hakko zinare Juliane Kippenberg/Human Rights Watch
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.