Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Wutar daji ta tafka barna a jihohin tahwa da Maradi da ke Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya duba matsalar wutar daji a Jamhuriyar Nijar, wadda ta yi kamari a Jihohin Tahwa da Maradi, gobarar da ta lakume eka ako kadada sama da dubu 150.

Misalin wutar daji
Misalin wutar daji AP - Petros Karadjias
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.