Muhallinka Rayuwarka
Matsalolin dake dakile yunkurin kawo karshen matsalar dumamar yanayi kashi na 2
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:30
Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya cigaba da tattaunawa kan taron kasashen duniya dangane da matsalar dumamar yanayi da ya gudana a birnin Glasgow na kasar Scotland da kuma kalubalen da ke gaban hukumomi a kokarin da suke na kawo karshen matsalar.