Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran mako: Kungiyar kasashen Afirka ta ci ka shekaru 60 da kafuwa

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' da ke waiwayar mahimman abubuwan da suka faru a duniya a  cikin maako mai wucewa tare da Nura Ado Suleiman a wannan makon, ya waiwayi bukin ciki shekaru 60 da kafuwar kungiyar kasashen Afirka, a Najeriya 'yan kasar sun bayyana abin da suke so sabuwar gwamnati mai kamawa ta yi musu.

Mutun-mutumin Haïlé Sélassié, a harabar Hedikwatar majalisar kasashen Afirka dake Addis-Abeba na Habasha
Mutun-mutumin Haïlé Sélassié, a harabar Hedikwatar majalisar kasashen Afirka dake Addis-Abeba na Habasha AFP - LUDOVIC MARIN
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.