Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Yadda Najeriya ke neman taimakon Bankin Duniya don farfado da tattalin arziki

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Rukayya Abba Kabara a wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda Najeriya ke neman taimakon bankin duniya a wani yunkuri na farfado da tattalin arzikin kasar da ke fuskantar tarnaki.

Tattalin arzikin Najeriya na ci gaba da tabarbarewa wanda ke da nasaba da faduwar darajar kudin kasar.
Tattalin arzikin Najeriya na ci gaba da tabarbarewa wanda ke da nasaba da faduwar darajar kudin kasar. © reuters
Talla

Tattalin arzikin na Najeriya na ci gaba da durkushewa ne duk da kasancewarta mafi karfin tattalin arziki kuma mafi yawan jama'a a nahiyar Afrika, dalilan da ake alakantawa da yankewar yawan man da kasar ke fitarwa baya ga ci gaba da zangewar darajar kudin kasar.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin...

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.