Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Tasirin tsarin koyarwa ta yanar gizo ko kuma E-Learning ga daliban Najeriya- 2

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna na wannan mako ya ci gaba ne akan na makon jiya wanda ya mayar da hankali kan tasirin koyarwa ta yanar gizo ko kuma E-Learning, a Turance. 

Dalibai da dama sun amfana da tsarin koyarwa ta yanar gizo ko kuma E-Learnig a turance.
Dalibai da dama sun amfana da tsarin koyarwa ta yanar gizo ko kuma E-Learnig a turance. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.