Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Shekaru 50 da fara yaye dalibai a Makarantar Sakandiren Gwale da ke jihar Kano

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Shamsiyya haruna ya mayar da hankali kan yadda Makarantar Sakandiren Gwale ta cika shekaru 50 da fara yaye dalibai, makarantar da ke cike da tarihi a jihar Kano ta arewacin Najeriya.

Tambarin kungiyar tsaffin Daliban Sakandiren Gwale a jihar Kano ta Najeriya.
Tambarin kungiyar tsaffin Daliban Sakandiren Gwale a jihar Kano ta Najeriya. © rfi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.