Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda matsalar siyasa ta shafi karatun dalibin jihar Sokoto da ke karatu a Rasha

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako ya yi duba ne kan wata dambarwa da ta dabaibaye karatun dalibi usman dan jihar Sokoto da ke karatu a kasar Rasha, dalibin da zuwa yanzu matsala ta baibaye karatun nasa wanda zuwa yanzu ake binshi tarin bashi ba tare da gwamnati ta biya masa ba, duk kuwa da cewa ita ta tura shi karatun.

Gwamnan jihar Sokoto kuma shugaban gwamnonin jam'iyyar PDP a Najeriya Aminu Waziri Tambuwal.
Gwamnan jihar Sokoto kuma shugaban gwamnonin jam'iyyar PDP a Najeriya Aminu Waziri Tambuwal. © Twitter / @AWTambuwal
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.