Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda siyasa ta dagula wa wani dan jihar Sokoto karatunsa a Rasha

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne da wani dalibin Najeriya dan asalin jihar Sokoto da ke karatun likitanci a Rasha, inda a halin yanzu ya samu kansa cikin tsaka mai wuya ganin yadda gwamnatin Rasha ta dakatar da shi duk da cewa, yana shekarar karshe ta kammala karatunsa. Dalibin dai ya zargi wani babban jami'in gwamnatin jihar Sokoto da yi masa zagon kasa domin lalata masa rayuwarsa ta karatu.

Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal.
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal. © RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.