Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da kwamishinan ilimin jihar Sokoto Mohamed Bello Abubakar kan WAEC

Wallafawa ranar:

Hukumar kula da tsara jarrabawar kammala karatun sakandare ta afrika ta yamma WAEC ta bayyana cewan jihohin Sokoto da Zamfara a tarayyar Najeriya ba su biyawa yara a makarantun gwamnati kudin rubuta jarabawan karshe ta bana da za a fara ranar 16 ga wannan wata ba. Shekara ta biyu kenan a jihar Sokoto yara basa iya samun zarafin rubuta jarabawar WAEC makarantun gwamnati.Kan hakan Mohammed Sani Abubakar ya zanta da kwamishinan ilimin bai daya na jihar Mohammad Bello Abubakar ga kuma zantawarsu.

Gwamnan jihar Sokoto kuma shugaban gwamnonin jam'iyyar PDP a Najeriya Aminu Waziri Tambuwal.
Gwamnan jihar Sokoto kuma shugaban gwamnonin jam'iyyar PDP a Najeriya Aminu Waziri Tambuwal. © Twitter / @AWTambuwal
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.