Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda makarantar firamaren Rahmaniyya ta samu tagomashin Gini

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna ya duba yadda Makarantar Firamaren Rahmaniyya da ke garin Farawa a jihar Kano ya samu tagomashin ginin makaranta bayan wani rahotan da ke bayyana mawuyacin halin da dalibai ke fukanta wajen neman ilimi ta yadda su ke karatu a karkashin bishiyu.

Wasu daliban makaranta a arewacin Najeriya.
Wasu daliban makaranta a arewacin Najeriya. woldfolio
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.