Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Rashin biyawa daliban Zamfara kudin jarabawar WAEC ya tayar da da hankalin Iyaye

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris a wannan makon ya mayar da hankali kan yadda gwamnatin Zamfara ta ki biyawa daliban jihar kudin zana jarabawar WAEC lamarin da ya tayar da hankalin iyaye da dama, ko da ya ke gwamnatin ta zabi dalibansu zana jarabawar NECO.

Daliban jihar Zamfara a tarayyar Najeriya.
Daliban jihar Zamfara a tarayyar Najeriya. AP - Sunday Alamba
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.