Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Mansur Isa Yelwa kan tsarin almajiranci a Najeriya

Wallafawa ranar:

A karshen makon da ya gabata ne zabtarewar kasa ta hallaka wasu almajirai guda 8 a Jihar Kebbi, matsalar da ta dada  tado da batun kula da almajiran da ke karatun Alkur'ani. Wasu na danganta matsalar da sakacin iyaye wajen rashin kula da 'ya'yan su ko kuma ciyar da su a makarantun allon.

Wasu almajirai masu karatun AlKur'ani a Najeriya
Wasu almajirai masu karatun AlKur'ani a Najeriya © Mafita
Talla

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Frafesa Mansur Isa Yelwa, daya daga cikin manyan malaman addinin Musulunci kuma masanin shari'a a Najeriya. 

Ku latsa alamar sauti don jin cikakkiyar tattaunawarsu.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.