Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Jibrin Ibrahim kan zaben Senegal da aka gudanar a karshen mako

Wallafawa ranar:

Bayanai daga Senegal sun tabbatar da Bassirou Faye 'dan shekaru 44 a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi a a karshen mako, wanda zai bai wa matashin damar zama shugaban kasa mafi karancin shekaru a tarihin kasar. Wannan zabe ya dauke hankalin duniya ganin irin matsalolin da aka samu kafin zaben wanda ya kaiga rasa rayuka da kuma yadda mutumin da bai yi fice a siyasar kasar ba ya samu nasara.

Zabben shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye.
Zabben shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye. AFP - JOHN WESSELS
Talla

Dangane da tasirin zaben, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Jibrin Ibrahim na Cibiyar Bunkasa Dimokiiradiya da ya sanya ido akan yadda zaben ya gudana a Dakar,

Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.