Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Abdulhakeem Garba Funtua kan matakin ficewar Nijar da Burkina daga G5 Sahel

Wallafawa ranar:

A karshen makon da ya gabata  ne jagororin mulkin sojin Jamhuriyar Nijar da Burkina Faso suka bayyana ficewa daga rundunar yaki da ‘yan ta’adda masu ikirarin jihadi ta G5 Sahel, koma baya na baya bayan nan kenan da kokarin da ake na yaki da ta’addanci a yankin Sahel ya fuskanta. Kungiyar G5 Sahel, wadda aka kafa a shekarar 2014 ba ta tabuka abin ‘a zo-a- gani ba, kuma wadannan kasashen da suka fice sun bi sahun Mali ce, wadda tun a shekarar da ta gabata ta yi watsi da kungiyar. 

Nijar da Burkina Faso sun bayyana ficewarsu daga kungiyar G5 Sahel.
Nijar da Burkina Faso sun bayyana ficewarsu daga kungiyar G5 Sahel. AFP - MICHELE CATTANI
Talla

A kan haka ne Michael Kuduson  ya zanta da Dr.  Abdulhakeem Garba  Funtua na kwalejin kimiyya da fasaha ta Kaduna a Najeriya. 

Ku latsa alamar sauti don sauraron zantawar ta su.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.