Duniya ta gaza wajen samar da zaman lafiya tsakanin Hamas da Isra'ila- Dr Bashir Nuhu Mabai
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:34
Rahotanni daga Gabas ta Tsakiya sun ce ya zuwa yanzu akalla mutane dubu guda ne ake fargabar sun mutu sakamakon barkewar sabon tashin hankali tsakanin Israila da Falasdinawa a Yankin Gaza, abinda tuni ya gamu da martani mabanbanta daga kasashen duniya.
Wannan dai ba shi ne karo na farko da ake samun irin wannan arangama ba, wanda ke kaiga rasa rayuka da kuma dimbin dukiyoyi.
Dangane da yadda duniya ta gaza wajen samar da dauwamammen zaman lafiya a tsakanin wadannan bangarori biyu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Bashir Nuhu Mabai na Jami’ar Dutsinma dake Katsina, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu