Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Janar Martins Luther Agwai kan rikicin Sudan

Wallafawa ranar:

Yayin da yakin kasar Sudan ya shiga mako na 3, manyan kasashen duniya sun mayar da hankali ne wajen kwashe jama’ar su, yayin da bangarorin rikicin ke ci gaba da musayar wuta duk da yarjejeniyar tsagaita wutar da suka ce sun kulla.Ganin yadda yakin ke ci gaba, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon hafsan sojin Najeriya kuma tsohon kwamandan rundunar Majalisar Dinkin Duniya a Darfur, Janar Martins Luther Agwai, ga kuma yadda zantawar su ta gudana. 

Yadda mutane ke barin Sudan sakamakon rikicin janar-janar biyu dake neman karfafa iko.
Yadda mutane ke barin Sudan sakamakon rikicin janar-janar biyu dake neman karfafa iko. REUTERS - STRINGER
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.