Bakonmu a Yau
Alhaji Mouhammad Magaji kan dakatar da shirin CBN na bai wa manoma rance
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:21
Bankunan Kasuwancin a Najeriya sun sanar da janyewa daga tsarin bai wa manoma rancen kudade da babban bankin kasar ke kan aiwatarwa da ake kira da suna Anchor Barrower, bayan da mafi yawan manoman da suka karbi wannan rance su ka gaza dawo da kudaden da aka ba su. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da sakataren yada labaran kungiyar manoman Najeriya Alhaji Mouhammad Magaji, domin jin inda wannnan matsala ta samo asali, da kuma yadda hakan zai shafi makomar shirin, gad ai zantawarsu.