Isa ga babban shafi

Najeriya: Manoma na kokawa bisa satar amfanin gonarsu

Rahoto na baya-bayanan daga hadin-gwiwar kungiyoyin manoman Nigeria, na gargadi kan yawan amfanin gonar da ake sacewa musamman a gonakin arewacin kasar.

Manoman sun ce da zarar sun yi girbi barayi na zuwa cikin dare tare da kwashe musu amfanin su na gona
Manoman sun ce da zarar sun yi girbi barayi na zuwa cikin dare tare da kwashe musu amfanin su na gona © guardian
Talla

Wannan na zuwa ne, daidai wannan lokacin na girbi, satar hatsin da rahoton ke cewa zai shafin girbin bana ta fannin karanci da tsadar chimaka.  

Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton Shehu Saulawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.