Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da PFS Saminu Yusuf Abdullahi kan rushewar gini a Kano

Wallafawa ranar:

Har zuwa cikin daren jiya talata an ci gaba da kokari domin ceto tarin mutanen da da wani gini ya rufta a kansu, lokacin da su ke tsaka da hada-hadar kasuwanci a kasuwar Beirut da ke jihar Kano a Najeriya, duk da ya ke wasu sun yi korafi dangane da yadda aka fara gudanar da ayyukan ceton a makare. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Mai magana da yawun hukumar kwana-kwana a jihar ta Kano wato PFS Saminu Yusuf Abdullahi.

Rushewar wani gini a Najeriya.
Rushewar wani gini a Najeriya. © Daily Trust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.