Isa ga babban shafi

Ana fargabar mutane da dama sun makale a wani bene da ya zube a jihar Kanon Najeriya

Rahotanni daga kasuwar sayar da wayoyin hannu dake titin Beirut a birnin Kano, na cewa wani bene ya rufta kuma ana tsammanin ya danne mutane da dama.

Masu aikin ceto na kokarin zakulo mutanen da suka makale a kasa
Masu aikin ceto na kokarin zakulo mutanen da suka makale a kasa RFI/ Ahmed Abba
Talla

Shaidun gani da ido sun shaidawa RFI cewa, yanzu haka ana cen ana kokarin ceto wadanda ke karkashin baraguzai, yayinda aka garzaya da wadanda suka ji rauni asibiti.

Muna tafe da karin bayani nan gaba .

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.