Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Farfesa Shehu Abdullahi Zuru kan nasarar William Ruto a zaben Kenya

Wallafawa ranar:

Shugaban hukumar zaben Kenya Wafula Chebukati ya bayyana cewar mataimakin shugaban kasa William Ruto ne ya lashe zaben shugaban kasa na ranar 9 ga watan Agusta, saboda samun kuri’u sama da miliyan 7, fiye da na Raila Odinga wanda ya samu kasa da miliyan 7.Sai dai kafin gabatar da sakamakon, 4 daga cikin kwamishinonin zabe 7 sun ki amincewa da sakamakon. Kan haka Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Shehu Abdullahi Zuru na Jami’ar Abuja, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

William Ruto, zababben shugaban kasar Kenya.
William Ruto, zababben shugaban kasar Kenya. REUTERS - THOMAS MUKOYA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.