Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Naja'atu Muhammad kan barazanar kai wa shugaba Buhari hari

Wallafawa ranar:

'Yan Najeriya na ci gaba da mayar da martani dangane da faifan bidiyon da ke nuna yadda 'yan bindiga ke dukan mutanen da suka yi garkuwa da su da kuma barazanar da shugaban su ke yi na kaiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari da Gwamnan Kaduna Nasir El Rufai hari.

Hajiya Naja'atu Bala Muhammad kwamishiniya a Hukumar kula da ayyukan Yan Sandan Najeriya.
Hajiya Naja'atu Bala Muhammad kwamishiniya a Hukumar kula da ayyukan Yan Sandan Najeriya. © Daily Trust
Talla

Wannan hari ya tayar da hankalin jama’ar kasar da kuma tausayawa mutanen da ake garkuwa da su sama da watanni 4 da suka gabata.

Dangane da wannan bidiyo, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Hajiya Naja’atu Muhammad, kwamishiniya a Hukumar kula da ayyukan 'yan sandan Najeriya, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.