Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Tukur Mamu game da farmakin gidan yarin Kuje

Wallafawa ranar:

Guda cikin shiga tsakani don ceto fasinjin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna da ‘yan bindiga suka sace ya ce akwai alaka tsakanin wadanda suka farmaki gidan yarin Kuje da wadanda ke rike da fasinjan. Dr Tukur Mamu, wanda ya fara da bayani kan halin da Fasinjan ke ciki a yanzu haka, ya ce ‘yan bindigar sun yi barazanar farmakar gidan yarin matukar ba a saki 'yan uwansu da ke tsare ba. ga dai tattaunawarsa da Aminu Sani Sado.

Gidan Yarin Kuje da 'yan bindiga suka farmaka a Abuja fadar gwamnatin Najeriya.
Gidan Yarin Kuje da 'yan bindiga suka farmaka a Abuja fadar gwamnatin Najeriya. © Afolabi Sotunde, Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.