Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Yahuza Getso kan matakin ECOWAS na janye takunkumai kan Mali

Wallafawa ranar:

Shugabannin kungiyar ECOWAS, sun dage takunkumin da suka sanyawa Mali tare da amincewa da sake mika mulkin kasar hannun farar hula a watan Maris na shekarar 2024. Toh kowane tasiri wannan mataki ke dashi musamman idan aka duba yanayin kalubalen tsaron da ake fuskanta a yanki? Khamis Saleh ya zanta da Dr Yahuza Getso masanin harkar tsaro, ga kuma yadda zantawar ta su ta kasance.

Taron kungiyar ECOWAS a Ghana.
Taron kungiyar ECOWAS a Ghana. © REUTERS/Francis Kokoroko
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.