Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tsadar taki da karancinsa na yi wa harkar noma barazana a Afrika ta Yamma

Wallafawa ranar:

Yayin da damina ta kankama a wasu kasashen Afirka ta Yamma da dama, tsadar taki da kuma karancinsa na yi wa harkar noma barazana.

Wani manomi yayin aikin gona a jihar Borno dake Najeriya.
Wani manomi yayin aikin gona a jihar Borno dake Najeriya. Fati Abubakar/RFI
Talla

Dangane da halin da ake ciki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkar noma kuma mai baiwa gwamnonin Najeriya 36 shawara akan harkar, Farfesa Abba Gambo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.