Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Aliko Dangote kan kaddamar da kamfanin takinsa mafi girma a Afrika

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jagoranci kaddamar da kamfanin takin zamanin da ke katafariyar matatar man fetur mallakin attajiirin Afrika Aliko Dangote a jihar Lagos, irin matatar ta farko kuma mafi girma a nahiyar Afrika, wadda aka kashewa tsabar kudi dala biliyan 2 da rabi, da kuma ake saran ta samar da taki tan miliyan 3 duk shekara, yayinda sashen man fetur zai rika samar da ganga dubu 650 kowacce rana, kan hakan Ahmed Abba ya tattauna da Alhaji Aliko Dangote ga kuma zantawarsu.

Ahmed Abba na RFI tare da Hamshakin attajirin Afrika Alhaji Aliko Dangote, 5 ga watan Maris 2021
Ahmed Abba na RFI tare da Hamshakin attajirin Afrika Alhaji Aliko Dangote, 5 ga watan Maris 2021 © Rfi hausa - Ahmed Abba
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.