Bakonmu a Yau
'Yan ta'adda na cigaba da yi wa aikin noma barazana a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:40
Yayin da aka kama aikin noma gadan gadan a yankin Arewacin Najeriya da zummar samar da abinci, Yan bindiga a Jihohin Borno da Katsina sun jefa fargaba akan manoman, sakamakon kashe 65 a hare haren da suka kai wadannan jihohi guda 2.
Talla
Dangane da illar da wadannan hare hare za su yiwa aikin noma a yankin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Abba Gambo, masanin harkar noma kuma mai baiwa Gwamnonin arewacin Najeriya shawara akan noman.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu