Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamnatin Zamfara ta tsige sarakuna saboda ta'addanci

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Jihar Zamfara da ke Najeriya ta sanar da sauke manyan Sarakunan Jihar guda biyu da Magajin Gari guda saboda samun su da hannu wajen ayyukan ta’addancin da suka addabi Jihar.

Gwmnan jihar Zamfara a Najeriya, Bello Matawalle.
Gwmnan jihar Zamfara a Najeriya, Bello Matawalle. © Bello Matawalle
Talla

Majalisar zartawar jihar ta amince da rahotan binciken da akayi akan Sarkin Zurmi Atiku Abubakar da na Dansadau Hussaini Umar tare da Suleiman Ibrahim Danyabi a matsayin Magajin Garin Birni Tsaba.

Mun tattauna da Kwamishinan yada labaran Jihar Ibrahim Dosara kuam ga bayanin da ya mana akan matakin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.