Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Rufa'i: Kan sulhu da 'yan bindiga a Najeriya

Wallafawa ranar:

Rahotanni daga Jihar Zamfara da ke Najeriya na nuna cewar gwamnati na sake tunani dangane da batun maganar sulhu da 'yan bindiga domin kawo karshen kashe-kashen da 'yan bindiga ke yi a jihar. Jihar Zamfara na daga cikin jihohi na gaba gaba da ke fama da hare haren 'yan bindigar.

'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya
'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya © dailypost
Talla

Dangane da wannan yunkuri Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Dr. Murtala Ahmed Rufai mai bincike a Jami’ar Usman Dan Fodio dake Najeriya.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.