Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Shinkafi: Kan samar da tsaro a Zamfara

Wallafawa ranar:

Jiga-jigan 'yan jihar Zamfara da ke Najeriya sun gudanar da wani taro a karshen mako domin nazari kan matakan da ake dauka na kakkabe 'yan bindigar da suka hana zaman lafiya a jiharsu. Bayan taron da aka gudanar a Kaduna, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr. Suleiman Shuaibu Shinkafi, daya daga cikin shugabannin al’ummar Jihar.

'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya.
'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya. RFI
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.