Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Gambo: Kan maganin kashe kwari a gona mai cutarwa

Wallafawa ranar:

Wani bincike a Najeriya ya ce manoman kasar na amfani da magungunan kashe kwarin da ke matukar illa ga lafiyar bil'adama. Binciken da Kungiyar da ke Yaki da Maganin Kwari a Gonaki ta gudanar wanda ya samu tallafin Kungiyar Heinrich Boll Stiftung ya ce kashi 40 na magungunan kashe kwarin da ake amfani da su a gonakin Najeriya tuni aka haramta amfani da su a kasashen Turai.

Ana amfani da maganin kashe kwarin a gonakin Najeriya duk da cewa an jima da haramta shi a Turai.
Ana amfani da maganin kashe kwarin a gonakin Najeriya duk da cewa an jima da haramta shi a Turai. © WikimediaCommons CC CIAT
Talla

Dangane da wannan bincike Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Abba Gambo, shugaban Tsangayar Koyar da Aikin Noma da ke Jami’ar Jihar Yobe.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.