Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa Farfesa Isah Sadiq kan shirin WHO na kafa cibiyoyin corona a Afrika

Wallafawa ranar:

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce za ta taimakawa kasashen Masar da Kenya da Najeriya da kuma Senegal da kuma Afirka ta Kudu da Tunisia wajen kafa cibiyoyin samar da rigakafin cutar Coronavirus, domin wadatar da nahiyar da allurar rigakafin cutar, kamar sauran kasashen da suka ci gaba.To domin jin tasirin da hakan zai yi? Farfesa Isah Sadiq Abubakar, daraktan cibiyar yaki da dakile cutuka masu yaduwa a jami’ar Bayero da ke Kano Najeriya, ya yi mana tsokaci a tattaunawar da Shmasiya Haruna.

Shugaban hukumar Lafiya ta Duniya Dr Tedros Adhanom Ghebreyesus.
Shugaban hukumar Lafiya ta Duniya Dr Tedros Adhanom Ghebreyesus. REUTERS - DENIS BALIBOUSE
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.