Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Bashir Nuhu Mabai kan yarjejeniyar nukiliyar Iran

Wallafawa ranar:

Kasar Amurka ta ce akwai alamun samun nasara a tattaunawar da kasashen duniya keyi da Iran dangane da shirin nukiliyar kasar, amma kuma ta bukaci kara kaimi wajen kamala tattaunawar bayan komawa taron da ake gudanarwa yau a Geneva. Dangane da wannan matsayi Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Bashir Nuhu Mabai na Jami’ar Dutsinma a Najeriya, kuma fa yadda zantawar su ta gudana.

Zaman tattaunawar ceto yarjejeniyar nukiliyar Iran a Vienna.
Zaman tattaunawar ceto yarjejeniyar nukiliyar Iran a Vienna. Handout EU DELEGATION IN VIENNA/AFP/File
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.