Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Abdulkarim Dayyabu kan kisan mutane 200 cikin mako 1 a Zamfara
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:28
Gwamnatin Najeriya ta ce adadin mutanen da suka rasa rayukansu a hare-haren da ‘yan bindiga suka kai cikin makon da ya gabata a jihar Zamfara, sun zarta 200. Sanarwa da ma'aikatar ayyukan jinkai ta kasar ta fitar, ta ce hare-haren na makon jiya sun yi sanadiyyyar tserewar mutane sama da dubu 10. Kan hakan Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhaji Abdulkarim Dayyabu, shugaban rundunar Adalci, don jin yadda ya ke kallon wannan matsala ta rashin tsaro a Najeriya.