Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Shu'aibu Shinkafi kan tattaunawa da 'yan bindiga a Zamfara

Wallafawa ranar:

A Najeriya yayin da bayanai ke nuni da cewa ‘yan bindiga da ke addabar jama’a a jihohin Arewa maso yammacin kasar sun shiga dimuwa saboda matsanantan hare-haren da suke fuskanta daga dakarun gwamnati, a daya bangare kuwa bayanai na nuni da cewa yanzu haka wata tawagar gwamnati na can tana ganawa da jagoran ‘yan bindigar wanda aka fi sani da suna Turji.

Yan bindiga a Najeriya
Yan bindiga a Najeriya © Daily Trust
Talla

A game da wannan lamari ne Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Shu’aibu Shinkafi, dan asalin jihar Zamfara mai fama da ‘yan bindiga, ga kuma zantawarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.