Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Farfesa Kamilu Fagge kan halin da ake ciki a Habasha
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:44
Manyan kasashen duniya da kungiyoyi na ci gaba ficewa daga Habasha ganin yadda rikicin ke kara rincabewa, ganin yadda ‘yan tawayen Tigray ke kara danna kai birnin Addis Ababa. Tuni kasashen Faransa da Amurka da kuma Jamus suka umarci al'ummominsu su fice daga kasar dai dai lokacin da Firaminista Abiy Ahmad ya fita wajen birnin don yin fito na fito da 'yan tawayen.Kan hakan muka tattauna da Farfesa Khamilu Sani Fagge masanin siyasar Duniya ga kuma abinda ya ke cewa.