Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Kamilu Sani Fagge a kan barazanar Firamistan Habasha

Wallafawa ranar:

Firaministan Habasha Abiy Ahmed ya yi barazanar jagorantar sojan kasar don yaki,  gaba-da-gaba, da ‘yan tawayen Tigray dake neman mamaye babban birnin kasar Addis Ababa.Ikirarin Firaministan na zuwa ne adaidai wani lokaci da Faransa ke kira ga ‘yan kasar ta da su fice cikin gaggawa saboda yadda rikicin kasar ke kara kazancewa.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Khamilu Sani Fagge na Jamiar Bayero dake Kano Nigeria ko yaya yake kallon wannan dambarwa.

El primer ministro etíope, Abiy Ahmed, el 30 de noviembre de 2020 en Adís Abeba
El primer ministro etíope, Abiy Ahmed, el 30 de noviembre de 2020 en Adís Abeba Amanuel Sileshi AFP/Archivos
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.