Isa ga babban shafi
Habasha - Tigray

Jakadun Sasanta Rikicin Habasha Na Sake Zaman Sulhu Yau Alhamis

Manyan masu shiga Tsakani a rikicin kasar Habasha, daga Kungiyar Tarayyar Africa da kuma Kasar Amurka,  sun sake komawa teburin sulhu a Addis Ababa don yin sulhu.

Firaministan Habasha Abiy Ahmed yayi da yake rantsuwar kama aiki .
Firaministan Habasha Abiy Ahmed yayi da yake rantsuwar kama aiki . Amanuel Sileshi AFP/File
Talla

Kakakin ma'aikatar Waje na Habasha Dina Mufti ya fadi cewa tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo  wakilin kungiyar Afrika da wakilan kasar Amurka a zaman sulhun Jeffry Feltman dun suna Addis Ababa don zaman sulhun.

Koda aa watan jiya sun halarci wannan zamadon yin sulhu tsakanin Firaministan Abiy Ahmed da kuna bangaren ‘yan tawaye na Tigray.

Dina Mufti ya fadi cewa tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo na ta dawainiya don ganin an kaiga nasarar warware rikicin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.