Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Dangantakar arewacin Najeriya da wasu kabilun kudancin kasar

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu Na Gado na wannan maako ya kawo batutuwa  da dama da suka hada da irin dangantakar da ke tsakanin kabilun arewacin Najeriya da  na kudancin kasar. Mazauna arewacin Najeriya da akasarinsu yan kasuwa ne,na gudanar da harakokinsu na kai da kawo daga wani yankin zuwa wanin yankin daban,to sai dai wasusu a maimakon fatauci,ba sun rungumi almajiranci da iya sani da suke da shi da nufin korewa bakin kuda ta hanyar  zuwa kudancin kasar a wancan lokaci. 

Wanni sashe na birnin Kano a arewacin Najeriya.
Wanni sashe na birnin Kano a arewacin Najeriya. AFP - PIUS UTOMI EKPEI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.