Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda babban taron masarautar Hausawar Afrika ya gudana a Kano

Wallafawa ranar:

Shirin 'Al'adunmu na Gado' tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda aka gudanar da bikin masarautar Hausawar Afrika a jahar Kano da ke tarayyar Najeriya, kuma a lokacin taron an gudanar da nade-nade da bama da akayi da zummar hada kan al'ummar Hausawa da ke kasashe daban daban.

Hawan Sallah a masarautar Zazzau.
Hawan Sallah a masarautar Zazzau. © Afolabi Sotunde/Reuters
Talla

Toh domin jin yadda taron ya gudana sai ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.