Al'adu da sarautun gargajiyar Hausawa a garin Kumasi na kasar Ghana
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:37
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa ya mayar da hankali ne kan al'adun al'ummar yankin Kumasi da ke kasar Ghana, yankin da ke kunshe da tarin al'ummar Hausawa a kasar ta yammacin Afrika.
A cikin shirin na wannan mako za kuma kuji yadda cefane ke wakana a tsari na al'adun Hausa wanda a wasu lokutan ke cin karo da matsalar al'mubazzaranci wato rashin tattali daga Mata a dai dai lokacin da ake fama da matsin rayuwa.
Wadannan dama muhimman batutuwan da suka shafi al'adun Malam Bahaushe na kunshe a cikin wannan shiri.
Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shiri..........
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu