Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Tasirin bikin al'adu na tunawa da dokin iska dan Filinge

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya sake yin duba kan tasirin gasar tseren doki da ya samo asali daga bikin al'adun tunawa da dokin iska dan Filinge karo na 6, Ayi saurare Lafiya.

An shafe shekaru aru aru ana gudanar da gasar ta tseren doki don tunawa da dokin iska don Filenge.
An shafe shekaru aru aru ana gudanar da gasar ta tseren doki don tunawa da dokin iska don Filenge. REUTERS - STEPHANE MAHE
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.