Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Taron bajekolin zane-zanen gargajiya na yammacin Afrika a Lagos

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali kan taron bajekolin fasahohin kere-kere da zane-zanen gargajiya na yammacin Afrika da ya gudana a birnin Lagos na kudu maso yammacin Najeriya wanda aka yiwa lakabi da Art X. Ayi saurare Lafiya.

Wani bangare na fasahar zane-zanen da aka baje a taron na Art X a birnin Lagos na Najeriya.
Wani bangare na fasahar zane-zanen da aka baje a taron na Art X a birnin Lagos na Najeriya. © RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.