Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

'Yan Kabilar Berom sun yi bikin nuna al'adu a jihar Filato

Wallafawa ranar:

Shirin 'Al'adun Gargajiya' na wannan makon tare da Abdullahi Isa ya tattauna akan bikin al'adun da 'yan kabilar Berom suka gudanar a jihar Filato.

Wasu 'yan kabilar Berom yayin bikin nuna al'adu, cikinsu har da tsohon ministan wasannin Najeriya Solomon Dalung.
Wasu 'yan kabilar Berom yayin bikin nuna al'adu, cikinsu har da tsohon ministan wasannin Najeriya Solomon Dalung. © Daily Trust
Talla

Shirin ya nazarci yadda bikin al'adun ya kunshi 'yan kabilu da kuma mabiya addinai daban daban daga ciki da kuma wajen jihar ta Filato a Najeriya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.