Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Bikin nadin Wazirin Katsina Sanata Ibrahim Inda

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya mayar da hankali ne kan bikin nadin wazirin masarautar Katsina Sanata Ibrahim Inda wanda mai martaba Alhaji Abdulmuminu Kabir Usman ya nada a ranar 11 ga watan da muke ciki na Yuni. Ayi saurare Lafiya.

Masarautar Katsina a Najeriya
Masarautar Katsina a Najeriya jumia
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.